BOKO HARAM BOKO HARAM BOKO HARAM Duka yan iskan gari ne don - TopicsExpress



          

BOKO HARAM BOKO HARAM BOKO HARAM Duka yan iskan gari ne don matsorata ne in har sun yarda su fito fili ayi ta takare domin suna mata mana suna mu yan arewa har wanda bai kamata yayi mana kallon banza ba sai gashi suna maganar banza boko haram matsoratane in har suna fada don musulunci ne da musulmi to su bar shaye shaye fade da sata da kisan musulmi da kone dukiyarsu karya yaudara zalunci munafunci kabilanci shine suka zama boko haram Allah ya kiyashe mu da sharrin boko haram
Posted on: Sat, 24 Aug 2013 23:53:03 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015