BREAKING NEWS !!! ANKAMA WASU JIRAGE GUDA BIYU NA SHUGABAN - TopicsExpress



          

BREAKING NEWS !!! ANKAMA WASU JIRAGE GUDA BIYU NA SHUGABAN (CAN) DAKE QOQARIN SIYO MAKAMAI! Ankama wasu jiragen safarar makamai aqasar South Africa danqare da maqudan kudade har $10 Million, Jiragen wadanda bincike ya tabbatar da cewa daya daga cikinsu na Shuhaban kungiyar CAN ne wato MR ORITSEJAFOR, yayinda daya jirgin kuma na wani ne waishi Felix Idiga mamallakin kamfanin Jafac Aviation Limeted. Wani dan qasar Israil ne da kuma wasu yan nigeria ne guda biyu sune acikin jiragen, kuma bincike ya tabbatar da cewa anfitane da xumma siyo makamai da wadannan kudaden dake maqare acikin jiragen. Dan Jarida daga kafar yada labarai ta American nan wato SAHARA REPORTERS sunyi qoqarin jin ta bakin Shugaban CAN din kuma na hannun daman shugaban Jonathan akan wannan alamarin, amma dayaji cewa daga Sahara ne sai ya musan labarin kuma yace shi wannan jirgin banashi bane. Jirgin mai lamba kamar haka N808HG bincike ya tabbatar da cewa yana dauke da Register da sunan Mr Oritsejafor wato shugaban CAN na nigeria kenan. Qarshe dai ya musanta hakan kana ya ajiye wayar cikin 6acin rai. Wata majiya daga can kasar ta South African tace, ansaki jirgin mai lamba N808HG bayan da wasu manyan qusoshin gwamnatin nigerian sukasa baki inda akace ai makaman gwamnatin ne xa-a siyo domin yaqi da Taaddanci. SOURCE: SAHARA REPORTES! (Hmmmn! Da sannu Gaskiya zata dada bayyana ta yanda mutanenmu dake barci xasu farka, Ni dai Allah yataimakeni, domin baicika samun irin wannan dumdaddiyar qwaqwalwa ba, wato ta yanda har xangaza fahimtar abubuwan dake gudana aqasar nan ba. Akwai wani Karen farautar wani Dan Siyasa, wlh har fadamukeyi dashi idan nace Jonathan ne Boko Haram da Kungiyar CAN. Kuma wai yana musulmi har ya aminta cewa wai Addininsane yake cin xarafin mutane haka. Wlh idan alummar Arewa xamu tashi mufarka to da xaifi mana, wannan hauka da shirmen damukeyi wlh ba inda xamuje, ga gaskia munsani amma sbd mu KAJI ne da xarar anwatsa mana KUDADE sai mubi murikice musaki Allah mukama Shaidan. Jonathan Mai Malafa da CAN da taimakon America Da Israila Wlh sune Boko Haram, sune suke kashe mana yan uwa musulmai duk da sunan wai wata qungiya wadda tafito daga Addinin Musulunci. Kuma abin mamaki wasunmu sunkasa fahimtar hakan, ko wadannan manyan YAN SIYASAR na Arewa dakuke gani wlh sunsani sarai, kawai tsorone yake hanasu magana, sbd suntara dukiya kamar baxasumutu ba, shiyasa suke tsoron fadar gaskia kada Mai Malafa yasa akashesu. Kuduba yadda akayiwa tsohon gwamnan Adamawa dai, kawai sbd yace Jonathan ne yake kashe mutanen Arewa da sawa ana kashe duk wani Soja Dan Arewa da sunan Boko Haram shine kawai hankalin Jonathan dana CAN yakasa kwanciya harsai da sukaga sunsa wasu Jemagun yan majalisar Adamawan suka tsige gwamnan. Yanzu hankalin jonathan ya kwanta tunda dama Gwamnan Adamawan shine kawai yaci tsoro yafadi hakan, duk sauran irinsu kwankwaso duk da sauqi tunda su suntsaye kawai awajen sukarsa ta siyasar qasa. Wlh dolenmu mu kar6i gaskiya mubita, wani raayinka na siyasa na BANZA da WOFI dole ne ajeshi gefe kaxo mutaru muhade mu rangada wannan shugaban BOKON HARAM din da Qasa wato Mai Malafa. Idan muka rangadashi da qasa sai kaje kaita raayin siyasarka har ta Allah ta riskeka kana kare manufofin KARYAR wani Dan Siyasa wanda da taimakonsa na bada goyon baya ake Zaluntarka da Addininka. Nasan akwai masu daqilalliyar qwaqwalwar da xasu musanta wannan lbrn ko? Hmmn! Allah yakyauta, ku ala dole sai Jonathan ko? Akan me? Sbd kawai anwatsa muku KUDI ko anwatsawa iyayen gidanku sukuma sun dan sammuku! Shikenan fah! Ana zuwa LAHIRA da KUDI ko MULKI ne Jamaa...??? ●●●► ® Auwalancy4us | AIA ________________________________
Posted on: Tue, 16 Sep 2014 07:08:42 +0000

Trending Topics



csexpress.com/THE-NUER-SEQUENTIAL-AND-ROTATIONAL-REBELLION-IN-QUEST-FOR-topic-632886523437257">THE NUER SEQUENTIAL AND ROTATIONAL REBELLION IN QUEST FOR

Recently Viewed Topics




© 2015