BREAKING NEWS! Kotun qolin nigeria ta tsige gwamnan riqon - TopicsExpress



          

BREAKING NEWS! Kotun qolin nigeria ta tsige gwamnan riqon Taraba, hakan yabiyo bayan qarar da tsohon mataimakin gwamnan da yan majalisar jahar suka tsige tun a 2012 ya shigar gaban kotun qolin, inda yake xargin ancireshi ba bisa qaida. Yanzu dai kotun tabada umarni akan arantsar da tsohon mataimakin gwamnan wanda aka cire tun 2012! Hmmmn! Irin wadannan abubuwan dake faruwa a nigeria wlh duk mugun shiri ne daga gwamnatin tarayya domin ta cimma muggan manufofinta, irin hakan ce tafaru a Adamawa, Su jonathan suka daurewa Spearkern Adamawan gindi ta inda yahada kai da baragurbin wasu yan majalisar jahar suka tsige Nyakon, Jim kadan sai wai kotun qoli ta soke Speaker din bayan yahau kan gadon mulkin jahar, aka kuma rantsar da tsohon mataimakin gwamna Nyakon, kunga dama can Jonathan da Pdp sunshirya hakan, sai dai sun boye manufarsu harsai da sukagama amfani da Fintirin. Yanzu Adamawa ta PDP ce da Jonathan, sannan Taraban ma haka, kuna nan xakuji anhada shi wannan na yanxun da wani mataimaki Dan taadda mai qin musulmai, qarshe asauke gwamnan mataimakin yahau, ko kuma shi wannan din yaxama yanayiwa jonathan din biyayya! Haka zamuyi ta damal - damal awannan yanayin harsai sanda Allah yakawo qarshen mulkin PDP da mutanen cikinta YAN KAMA KARYA! Jumaat Kareem! Nasan a yan kwanakin nan jikokin Mai Malafa suna mutuqar jin Haushina kamar su kasheni wlh... Kuyi haquri dole ce tasani wlh... Ni badan siyasa bane wlh... Amma ta dole naxama mai sharhi da naxari akan yadda tafiyar ke tafiya... Kuma karkudauka ko idan APC taci mulki komai tayi dai - dai ne ko kuma xamu tare a gindinta, itama idan taxama kamar pdpn dole xamufada xakuma muyi tir da ita! Kune yan siyasa masu ci da sha acikin siyasa, amma ga duk mai hankali da nutsuwa aqasar nan dole ne yai Allah wadai da Jonathan da kuma Shegiyar uwa PDP! Æuwalancy4us AIA
Posted on: Fri, 21 Nov 2014 11:58:46 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015