Babu Mai Cin Banza A Siyasar Nigeria irin Rabiu Kwankwaso Huzaifa - TopicsExpress



          

Babu Mai Cin Banza A Siyasar Nigeria irin Rabiu Kwankwaso Huzaifa DanAbdu Gama. Duba Tarihin Siyasarsa. 1.Tun A Sdp Lokacin da Yayi Amfani da Baba Musa Gwadabe, Har Ya Zama Deputy Speaker. 2.Ka Koma 1999 Lokacin da Dattawan Kwarai irinsu Alh.Abubakar Rimi, Suka Dauke shi, Ashe Dan Kunama Ne. 3.Dawo 2003 Yayi Amfani da Zagin Atiku Abubakar A Wajen obasanjo Har Saida Ya Samu Minister. 4.A 2007 Yayi duk Cin Mutuncin da Zaiyyi Amma Yaradua Yayi Watsi dashi, Allah baisa Yayi Nasara ba A Wannan Lokaci. 5.2011 Ya Makale da Sunan Gen.Baba Buhari Sakamakon Rikicin dake Wakana A Jamiyyarmu ta Cpc. 6.Allah Yayi dare Gari Ya Waye An Samar da Jamiyya Mai Albarka Apc, Saiga Jonathan Ya Kori Kwankwaso daga Jamiyyar PDP Mukai Ruwa Mukai Tsaki Sakamakon Damun Gen.Lawal Jaafar isah da Yayi Don Allah Ya Hada shi da Gen.Baba Buhari, Ashe Jairin Akwai Kullalliya A Tare dashi, Yau sai gashi Yana Takara da Wanda Yake Cewa Baba, Amma Allah Cikin ikonsa Ya Kunyata A idon Duniya. 7.2015 Yana So Ya Samu Mafaka Shine Ya Koma Takarar Sanata Saboda Makuden Kudin Daya Sata Musamman A Maaikatar Kananan Hukumomi. 8.2015 Zai Tafi Senate Domin Ya Nunawa Buhari Yatsa Aidan Ta Kamama Yace Shine Yazo Na Biyu A Zaaben Fidda Gwani da Akayi, Dadin Abin Ba Janye Masa Kayi ba. 9.2015 Ya Kawo Ganduje A Matsayin Dan Takara, Aidan Aka Kayar dashi Efcc Ta Kama shi, Shi bashi da Asara Tunda Zai Shiga Guguwar Buhari Ya Zama Senator. 10.Duk Jahilcin da Rabiu Kwankwaso Yake Fama dashi da Mugun Kyashi da Nuna wayo da Cin Mutumcin Alumma da Batancin da Yayiwa Maaiki Annabi S.a.w. Wannan Ka dai Ya isa A Saukar da Balai A Ban Kasa. Allah Ya Taimakimu. Allah Ya Taimaki Baba Buhari. Allah Ya Taimaki Tarayyar Nigeria.
Posted on: Mon, 15 Dec 2014 08:10:27 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015