Bamu da bakin yima godiya,amma bazamu gusheba muna cewar Allah - TopicsExpress



          

Bamu da bakin yima godiya,amma bazamu gusheba muna cewar Allah yasaka da Alkhairi sakamakon alkawarin daka dauka kuma kai maganar kacikashi,Da mu malaman sakaine(Volountry) amakarantun sakandirene awannan jihar kamai damu na wucin(Temporary)gashi kuma yanzu kace abamu permanant and pensionable.Gaskiya mai girma gwamna wato Dr.mal.engr muhammadu Rabiu musa kwankwaso proffessor a siyasar yau kullum adduarmu Allah yasa agama lafiya
Posted on: Sun, 06 Jul 2014 08:45:59 +0000

Trending Topics




© 2015