DALILIN DA YASA NA FARA FACBUK. Kafin na fara facbuk naji ana - TopicsExpress



          

DALILIN DA YASA NA FARA FACBUK. Kafin na fara facbuk naji ana ta cewa facbuk yayan masu kudi sunfi yawa,kuma wai har yayan sarakai da na manyan kasarnan sunayi,kuma akace basuda girman kai. Nan fa na kidime naji son facbuk ya kamani(kasanni da son kudi kamar bakano)haka na takurawa abokina akan sai an budemin. Tun kafin a budemin facbuk na fara lissafin idan na hadu da yar ALH.ATIKU ABUBAKAR ko yar SHUGABA UMARU MUSA YAR ADUA, ko yar ALH. ALIKO DANGOTE ko yar wani hamshakin attaji ko dan kasuwa da mun fara soyyy kudi sun fara shigomin zan sayi mota ta miliyan 10,zan sayi gida na milin 20,shekara mai xuwa a fara kirana da ALHAJI HUSSAIN GENTY domin sai na sauke farali,zan sayi filaye da jirgin sama sbd xuwa kasar waje akai-akai. Bayan na fara facbuk sai na fara neman yayan shuwagavanni kasarnan na rasa,na koma neman yaran sarakai abu ya gagara,sai na koma bidar yayan masu kudi nanma bansamu ba. Kai in takaice maku lbr yanxu shekaruna 2 xuwa 3 da fara facbuk amma ko keke banda ita kai hasalima na kashe kudin kati da kudin sayen mb yakai 5,000. Kuma da nayi nazari nayi bincike na gano mafi akasarin matan facbuk layshe money ne suma basu ki ka basu ba. Yanxu dai na saduda ko yar talakawa na samu zanyi maneji. Admin:hussain genty zaria. 2go usrnm:genty12 phone numbr:08182970933.
Posted on: Fri, 22 Nov 2013 23:34:59 +0000

Recently Viewed Topics




© 2015