DAMA HAKANE FCBK DIN.....????? Abin mamaki baya karewa kam,na - TopicsExpress



          

DAMA HAKANE FCBK DIN.....????? Abin mamaki baya karewa kam,na fahimci akwai mutanen kirki maza da mata masu yawan gaske a FCBK,akwai ma sabanin hakan. Amma duk abinda ka zabawa kanka shi zaka tarar,haka kuma shi zaka kasance tare dashi. Ance abu daya ne yake da wahala a Fcbk,shine soyayya ta gaskiya tsakanin Namiji da Mace,balle ace har ta kai ga Aure. Wasu sunce laifin Matan ne,saboda kuna shirya haduwa da juna,ko kace kana zuwa gidansu,to fada har da Boxing zakuyi,san nan yanzu ta canja Sim Card domin ku katse contact ma,sai bayan dogon lokaci tayi fitowar yan bori daga girka. Nace in hakane kenan Matan Fcbk sun kware wajen iya Yaudara,ko kuma gwanaye ne wajen maida Maza Zararru,ga kuma iya zance a rubuce sai kace Malam Yasir Ramadan Gwale. Anya kuwa ba laifinku bane kuma Mazan????
Posted on: Mon, 21 Oct 2013 17:04:58 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015