DAYAWA DAGA CIKIN MUTANE WANNAN GARABASAR ZATA WUCESU, SAI YAN - TopicsExpress



          

DAYAWA DAGA CIKIN MUTANE WANNAN GARABASAR ZATA WUCESU, SAI YAN KADAN, ALLAH YASAMU DAGA CIKINSU!!!!!!!!!!!. YATABBATA DAGA BAKIN DA BAITABA QARYABA MANZON ALLAH (S) YA CE, DABI‘O‘I GUDA UKU WANDA YAKASANCE ACIKINSU ALLAH ZAI YIMASA HISABI HISABI MAI SAUQI KUMA YA SHIGAR DA SHI ALJANNAH. (1) - KABAIWA WANDA YA HANAKA. (2) - KAI RANGWAME GA WANDA YA ZALUNCEKA. (3) - KAJE GURIN WANDA YA DENA ZUWA GUNKA. MUSLIM NE YARAWAITO SHI.
Posted on: Wed, 11 Sep 2013 16:59:59 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015