DEMONSTRATION OF CRAZE IN SABONGARI LOCAL GOVERNMENT APC HOUSE OF - TopicsExpress



          

DEMONSTRATION OF CRAZE IN SABONGARI LOCAL GOVERNMENT APC HOUSE OF REPs PRIMARY ELECTION: Zaben dauki dora da akayi a sabongari tsakanin Hon BABAWO da Sadiq ya bata tsarin demokradiyya, domin duniya ta san ba ayi zabe ba,kuma kenan idan mutum na so a bashi automatic ticket sai ya je ya debo YAN TAURI ya ba su rigunar abokin takarasa san nan ya sa a dauke su hoto a kai ABUJA shi kenan sai a rubuta a ce mutum ya ci zabe.Muna kira da masu kishin Sabongari da su fito do n nuna rashin yarda da wan nan kama karya,ba cewa muke SADIQ ya fi Hon BABAWO cancanta ba,amma ayi zabe shi ne adalci..
Posted on: Wed, 17 Dec 2014 10:39:16 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015