DON ALLAH KADA MUYI ASARAR DAREN YAU! Alamu da dama suna nuna kamar cewa lalle daren Yau zai iya kasancewa DAREN LAILATUL QADR. Don haka mu nisanci makwancinmu yanuwa Maza da Mata. Har mata da basu da zasu iya shagaltuwa da Zikiri da adduoi na kwarai. Annabi (SAW) yana cewa: Duk Wanda ya tsaya a daren LAILATUL QADR da IMANI da NEMAN LADA an gafarta masa abunda ya gabata na kurakurensa (Bukhari da Muslim). Ka da ku manta da ni a adduoinku na alheri. Kuma Nima zan Sanya dukkan mai bin wannan Facebook page a adduoina in sha Allah. Allah ya karbi ibadunmu, da adduoinmu ya magance mana damuwoyinmu,..
Posted on: Sun, 04 Aug 2013 21:57:51 +0000