DUK KARYAR KIRI TAMAI CE. Haba yan jamiyyar Apc har yanxu baku - TopicsExpress



          

DUK KARYAR KIRI TAMAI CE. Haba yan jamiyyar Apc har yanxu baku gane bane, a makwanta ya gabata uwar jamiyya Apc takaiwa #Obasanjo wata ziyara yayi murna sosai,amma sai gashi yanxu yana nema uwar jamiyya akan kadda tayarda ta tsaida #ATIKU. In har baku mantaba PDP ma takaimar wata ziyara kan nane man goyo bayansa amma haryau bai fito yace yayi murna ko bakin ciki ba. #Obasanjo dai kowa yasanshi susuka fara uwa da makarfiya wajen tabbatar Da DPD taci gaba da mulki tun a shekarar 2007,suka dauko maras lafiya sukabashi takara daga karshe dai ruwa ya karewa dan kada. Ebele ya zama shugaba. Yanxu ma kuma hakan yake sonyi ABUNDA NAKESO KUFA HIMTA ANAN SHINE..... DUK FA YAWON MUTUM KARSHE DAI GIDA ZAI KOMA. KUMA #OBASANJO DAI DAN PDP ne. Kuma yanxu ma ita yake yiwa aiki. Up Apc chanji
Posted on: Sat, 11 Oct 2014 20:02:51 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015