Daga Haruna Baffah Bajoga Assalamu alaikum HABA ! - TopicsExpress



          

Daga Haruna Baffah Bajoga Assalamu alaikum HABA ! SHUWAGABANNIN KASAR SAUDIYA KUSANIFA ..... jamaa yau da safe ne ina sauraren BBC sai naje cewa wai saudiyya da kasar Israila suna yunkurin kai hari soja a kasar IRAN wanda har kasar saudiyya ta yarda Israila tayi anfani da sararin samaniyarta akaiwa kasar IRAN hari. Allah wadaran naka ya lalace. ALLAH yayi maganin duk wani shugaba da ake hada baki dashi domin munafurtan musulunci, bsyahude ba ruwanshi da Shiah da Sunna dukkanku yakarku zayyi amma wasu basu gane hakanba, yahudu yahudu yahudu shidai idan kace ALLAH dayane to yana gaba da kai matukar zakace :- لا اله الا الله محمدرسول الله صلى الله عليه وسلم Shin mizakuce akan hakan?? Admin: #Lamara_Ibrahim Gamawa 08037436810
Posted on: Tue, 19 Nov 2013 13:58:24 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015