"""Danfulani & Buzu a wajen screening""" Wata rana wani danfulani - TopicsExpress



          

"""Danfulani & Buzu a wajen screening""" Wata rana wani danfulani zai je makkah domin yin aikin hajji sai ya hadu da wani buzu akan layi a bayansa. To shi dama danfulani yayi zaman birni kuma kansa ya waye, sai aka kira bafullatani sai yace: #(SA) "sir". Sai aka kira buzu sai shi kuma yana tashi sai ya daga murya sama sannan ya amsa #RAQUMI. Nan da nan ejan ejan din dake aiki a wajen suka yi ta dariya. Sharadi:- kada wanda ya kuskura yayiwa buzu dariya. Admin Mr. Mati.
Posted on: Sat, 07 Sep 2013 10:56:09 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015