Don Allah Nura me kayi wa Nafisa gaya min ni uwarka ce ko menene - TopicsExpress



          

Don Allah Nura me kayi wa Nafisa gaya min ni uwarka ce ko menene zan yafe maka ba zan barka yadda ta barka ba ka ji dan mama…gaya min” Nura ya mike tsaye ya fashe da wani sabon kuka.“Mama na cuci matata da abinda na san bata so na kasa denawa…idan na dawo aiki a falo nake cire hula kuma na san bata so…idan na shiga wanka ina baza mata kunfa a bangon bath room kuma na san bata so…idan na yi brush bana mayar da shi gidansa a nan nake mantawa da shi…idan na cire kaya bana sanya su a hanga sai na ajiye mata a tsakar daki, idan goge jiki da tawul bana shnayawa dunkule shi nake yi innaci Abinci Bana Dauke kwano barinshi nakeyiii…”Ya sake rincabewa da kuka.Hahahaah, In ke ce uwar Nura yaya zaki yi da shi
Posted on: Wed, 23 Oct 2013 08:15:40 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015