Duniya INA Labari KALUBALE GAREKU MUSULMAN NAGERIYA nikadai - TopicsExpress



          

Duniya INA Labari KALUBALE GAREKU MUSULMAN NAGERIYA nikadai nazauna nayi kuka harnagaji karshe naga kukana nikadai bazai sharemun hawayeba sai nayanke shawaran fitowa duniyar facebook don neman gyara musulman nageriya kuna sane da dukkan abun dayake faruwa a kasannan amma kunyi shuru kun kyaleko.. Musamman ma manyan ma,aikatan kasannan musulmai kunagani anata kashe mutane batare da kunsan hanyar da zakubi kumagance wannan matsalarba dan ba yaranku ake kashewabako.. Tokusani kuma baku tsiraba domin fadan bawai da kowa akeba da musulmai ake kullum sai ankashe musulmai a kasannan wai kuna tunanin bazamu karebane a koma kanku kuma abun haushima kullum maza ake kashewa to in mazan suka kare kusani mumatan zasu kamamu su maida mu addininsu ko munso ko munki matasa wadda ake amfani daku a kashe musulmai dan allah kuyi tunani yanzu fa duk inda musulmi yake a kasan nan ana mishi kallon dan ta addane saboda halin da kukasamu aciki ko kwana2 dasuka wuce sanda aka kashe yan a chaba a abuja aji tsoron allah
Posted on: Sat, 21 Sep 2013 16:47:23 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015