@ETISALAT, MTN, GLO & AITEL@ wane ka/ke buqata cikin wadannan 1. - TopicsExpress



          

@ETISALAT, MTN, GLO & AITEL@ wane ka/ke buqata cikin wadannan 1. MIGRATION CODE (yadda zaka canza tsari zuwa wani) eg mtn zone 2 family&friend or super sever e.t.c 2. Yadda zaka ranci(arow) kudi a glo and airtel. 3. yadda zakayi hiding number wato ka boye numbrka idan ka kira abokinka 4. Yadda zaka duba wayarka/ki idan original ce 5. Yadda ake trasfer na kudi a mtn ko etisalat 6.yanda zaka rufe layinka har abada wato bazai sake amfaniba 7. Domin kayi blockin din layinka idan bakaso wani ya kiraka sai lokacinda kakeso a kiraka 8. Yadda zakayi ka halakarda wayarka idan aka saceta KA/KE YI COMMENT DA NUMBER WANDA KAKE BUQATA ZAN FADAMAKA TA INBOX.
Posted on: Fri, 20 Sep 2013 00:30:28 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015