FADILAYUL SHEK MUHAMMAD SANAI YAHAYA JINGIR. yasamu nasarori - TopicsExpress



          

FADILAYUL SHEK MUHAMMAD SANAI YAHAYA JINGIR. yasamu nasarori masuyawa a aikin hajjin bana kuma Allah yasakawa shugaba bala lau da alheri saboda suna tattaunawa da wasu jamian na amirul hajj sai wani yacewa shugaba bala lau cewa mai yasa shek jingir bayabimu a tawagar amirul hajji sai bala lau yace mai gaskiya shek jingir ba zaibikuba domin yana da kamun kai da tsan tseni kuma du alamura makamantan haka bazaka ganshi awiri ba (2) fadilatul shek jingir sunhadu da wani jamiin daga jahar naija bayan sungaisa sai yacewa fadila gaskiya ka curomana kitse awuta domin rashin shiga tawagar amirul hajj dabakayi domin badakalar da akeyi kuma wasu maluman banda roke roke ba abin dasukeyi dan haka shek kaikadan karagemana anajeriya kakarema mutuncunmu (3) fadilatul shek jingir da yan tawagar shi sunhadu da wasu dagacikin tawagar amirul hajj suma bayan gama taunawarsu da fadila sai suka roki fadila cewa tuda bayabinsu saidai wakilci suna rokon fadila idan andawo najeriya idan zaayi taron bada rahoto kadaure kazo ko nasiha amana. to jamaa asauraremu nangaba aji sauran bayanai muna addua allah yakarawa fadila nasara
Posted on: Sat, 26 Oct 2013 15:04:16 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015