FILIN GIRKE GIRKE Ko kinsan sunan wannan hadin? ¤ ¤GIGITA - TopicsExpress



          

FILIN GIRKE GIRKE Ko kinsan sunan wannan hadin? ¤ ¤GIGITA MAIGIDA¤¤ kisami wadannan wadannan kayan kamar haka;- Gwanda. Kankana. Abarba. Zogale. Citta. Lemon tsami.: saiki markadasu a bulanda kitace ruwan daban kixubar dadusar. Sannan kisaka dan lemon tsamin da zuma. Sai kijuye kisa a fridge ko kisa kankara aciki. Domin idan yayi sanyi yafi dadinsha. Wannan lemone na musamman don farin cikin iyali
Posted on: Sun, 08 Sep 2013 05:42:06 +0000

Trending Topics



; min-height:30px;"> One of our staff training projects was to create a fablab-style

Recently Viewed Topics




© 2015