Fadar shugaban kasar america ce tasami matsala za aimata yan gyare - TopicsExpress



          

Fadar shugaban kasar america ce tasami matsala za aimata yan gyare gyare sai akasanya mai bada kwangilar gini yasamo masu gyara, sai yanemo dan india mutum daya da kuma dan china dakuma dan nigeria. Bayan sunjene sai dan india yafara gwaje gwaje da aune aune yace gaba kidaya zaiyi wannan aikin akan naira miliyan daya da rabi, shima dan china yai gwaje gwajensa yace zaiyi akan kudi miliyan daya, To da akazo kan dan 9ja batare da yayi wani aune auneba yace zaiyi wannan aikin akan naira miliyan uku, dajin haka sai mai bada kwangilar yatambayi dan nigeria yana mamaki yace kai ya akai batare da ka aunaba kasan iya adadin kudin daza abaka dan nigeria yace Miliyan daya tawace, miliyan daya takace, miliyan daya kuma sai mudauko hayar dan china yai aikin. Hmm dan 9ja kenen.
Posted on: Sat, 30 Nov 2013 13:09:09 +0000

Trending Topics



height:30px;">
Update on todays roundup from Leland Grass: Another Horse round
I have been averaging less than four and a half hours of
super buy viagra

Recently Viewed Topics




© 2015