Fara ce jajir da ita ta fito daga cikin luntsumemiyar motar da ta - TopicsExpress



          

Fara ce jajir da ita ta fito daga cikin luntsumemiyar motar da ta faka a kusa dani a gefen titin..Sannu bawan Allah nasan baka sanni ba ko??Nace gaskiya ban sanki ba..Gaskiya ba tun yau na fara ganinka ba a school duk da baka ta6a ganina ba, kuma tun ranar nayiwa kaina alkawarin mallaka maka zuciyata...Kafin ince komai ta miko min wata takarda tace ungo nan, cheque ne na miliyan biyar kaje kayi dinki dasu... Ta sake miko wata takadar, tace wannan kuma cheque ne na milliyar goma kaje ka sayi duk irin motar da kake so taka ce ta hawa...Ga wannan numberta ce sai ka kirani...
Posted on: Sun, 11 Aug 2013 22:19:56 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015