...GANEMIN HANYA, GEN BUHARI A CHURCH... Ina cewa indan mutum - TopicsExpress



          

...GANEMIN HANYA, GEN BUHARI A CHURCH... Ina cewa indan mutum yana son Gen Buhari yana da kishin addinin Muslunci? Toh gashinan acikin church yana tarayayya da Arna wajen ibadun su, wane ya aike shi? A ranar Lahadi 4/Jan/2015 ne Gen Muhammad Buhari yaje Redeeme christian church of God dake Ikeja, Lagos domin halartar taron ADDUAR shekara shekara da suke gudanarwa a churchin. Buhari ya samu rakiyar gwamnan Legos Babatunde Fashola, Mr Rotimi Amaechi, sai prof Yemi Osinbajo karkashin jagorancin Pastor Enoch AM Adeboye. Buhari yace ya DUK WANI DAN NIGERIA YANA DA IKON BAUTAWA ALLAH DUK TA HANYAR DAYAGA DAMA, sannan ya kara da cewa bai kamata wasu mutane suke amfani da ADDINI wajen raba kawunan yan kasa. Kundai ji dai BUHARI A ina muslunci ya bashi goahead na yaje church idan ba daahwa zaiyi ba? Koda yake naga Certificate nashi bai zauna jarabawar I.R.K ba. Domin ganin wannan labari ku nemi jaridar Thisday ta ranar 5/1/2015 Ganemin hanya...
Posted on: Thu, 22 Jan 2015 09:28:48 +0000

Recently Viewed Topics




© 2015