GARDAMA TSAKANIN MATA DA MIJI! MIJI:- Kina Da Matsala, - TopicsExpress



          

GARDAMA TSAKANIN MATA DA MIJI! MIJI:- Kina Da Matsala, MATA:- Ka Fini Matsala, MIJI:- Duk Wahalar Da Nike Duniya Akan Ki Nike Yinta, Amma Dai-Dai Da Rana Daya Baki Taba Cewa Kin GODE Ba. MATA:- Duk Aikin Da Nike Cikin Gidanka, Inja Ruwa, Inyi Surfe, Inyi Fura, In Maka Tuwo, In Wanke Maka Kayanka, Amma Baka Taba Ce Mani SANNU Ba, Haka kuma Duk Irin Kwalliyar Da Nike Can -cada Maka Baka Taba Kallo Na Ka Ce Mani Nayi Kyau Ba. WAI CIKINSU WA YAFI MATSALA/LAIFI??? . WANDA YAYI SHIDIMAR TSARA LABARIN ZUWA GAREKU SHINE #ADMIN 001 [[NIGERIA]] ....IMRAN [[f9.heart]] ....MUSA [[f9.heart]] ....JAHUN [[f9.heart]] [[260215934117787]] MASOYAN [[f9.heart]] [[f9.CHI]] [[f9.CHM]] [[f9.CHR]] [[f9.CHA]] [[f9.CHN]] [[f9.CHM]] [[f9.CHU]] [[f9.CHS]] [[f9.CHA]] [[f9.CHJ]] [[f9.CHA]] [[f9.CHH]] [[f9.CHU]] [[f9.CHN]] MUHADU ANAN WAJAN DOMIN KULLA ZUMUNCI DA ABOTA A TSAKANINMU [[f9.heart]] Add me on whatspp 07063405971 2gousername Imranmusa
Posted on: Sat, 16 Nov 2013 16:24:12 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015