GAURAYE DA TUZURAN AREWA: SUNAYEN JIHOHIN SU TARE DA IRIN CIMAKAR - TopicsExpress



          

GAURAYE DA TUZURAN AREWA: SUNAYEN JIHOHIN SU TARE DA IRIN CIMAKAR DA SUKE SAHUR DA SHI # KANO= gurasa da pure water # KADUNA= Shinkafa da mai da yaji # BAUCHI = masa da Yaji ko da sugar # KATSINA = kunu da kosai # ABUJA= Bread da pure water # MAIDUGURI = Brabisko da ruwa # JOS = dambu da yaji # NASARAWA = Kosan Rogo da yaji # NIGER = Ruwan shayi da kosai # ADAMAWA = fura ba sugar # SOKOTO = Tuwon dawa # ZAMFARA= garin kwaki Ba sugar # KEBBI= kunu da biredi # JIGAWA= zobo da biredi # LAGOS= teba da ruwa # KOGI = koko da kuli kuli # GOMBE= tsatstsamar fura ba nono. In kunji haushi gobe Asabar a daura muku Aure ko zaku huta da gori. *GWALO*
Posted on: Fri, 12 Jul 2013 22:10:38 +0000

Trending Topics



asure of once again listening to
Many thanks to the Catholic Finance Association for inviting me to
selling swimming pools should be a booming business nowadays!

Recently Viewed Topics




© 2015