GLO USERS KO RANKA YANA BACI IDAN KANA DUBA RAGOWAR KUDINKA - TopicsExpress



          

GLO USERS KO RANKA YANA BACI IDAN KANA DUBA RAGOWAR KUDINKA ALAYIN GLO? Tareda:-Basheer Abdullahi Dtm G.S.M Acikin Sauki GLO ne kadai Layinda idan zakaga sauran kudinka saikayi request sau biyu. To daga yau kawai kadanna #124*1# Zasu gwada maka account dinka kaitsaye, domin duba mb data kuma *127*0#. Idan kuna buqatar sanin yadda ake rancen kudi a kamfanin GLO kuma to kuyi bayani zamu karayi maku posting dinshi saboda sabbin zuwa da wadanda basu ganiba. ....Dtm Kusance da G.S.M Acikin Sauki
Posted on: Tue, 17 Sep 2013 18:02:42 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015