GWAMNATIN ISA YUGUDA, TA MAI DA YAN MATA MASU KOYAN SANAOI - TopicsExpress



          

GWAMNATIN ISA YUGUDA, TA MAI DA YAN MATA MASU KOYAN SANAOI KARUWAN SIYASA A JIHAR BAUCHI !!! SUNE MASU TARYAN JONATHAN SUNE MASU RAKIYAN SAYAN FOM WA YAN SIYASA CIN ZARAFIN MATA A GWAMNATIN PDP A JIHAR BAUCHI MUNA KIRA GA KUNGIYAN BRING BACK OUR GIRLS, SU KAWO DAUKI WA MATA A BAUCHI, Ina kira da Babban murya ga Kungiyoyin kare hakkin Mata na duniya irin su WRafa da su Kawo dauki wa Matan Jihar Bauchi, Matan da gwamnatin Isa Yuguda, ta yaudare su da sunan data koya musu Sanaoin hannu domun su dogara da kansu Amma yanzu haka gwamnatin Isa Yuguda, ta maida Wainnan yan mata masu koyan Sanaa Karuwan Siyasa kanda ake iban su zuwa ofis din jamiyan PDP domun sayan fom wa yan siyasa a Jihar Bauchi yanzu duk Wani taron Siyasa a Jihar Bauchi matan ake iba suna ihu akan Titi kaman yan tasha. Muna kira ga Kungiyoyi kare hakkin Mata i su kawo dauki akan Wannan Cin zarafin Mata da akeyi Wainnan yan mata anyi amfani da su Wurin Taryan Shugaban Kasa Goodluck Jonathan lokacin da yazo Jihar Bauchi @ Yanzu haka ma muna da masaniyan cewa matan daa fito da su a zaga gari da su Wai su goyi bayan Dan Takaran Gwamnan Bauchi wanda Gwamnati take goyon bayansa a 2015 Haka ma dan gaba kadan daa sake amfanin da matan wai su fito suna kira ga Gwamna ISA YUGUDA, ya fito Sanata Wannan cin mutuncin Mata ne dama Bautar da su akeyi a Jihar Bauchi MATA BASU DA YANCI YAU A JIHAR BAUCHI, GWAMNATIN ISA YUGUDA, TA MAI DA KANNEN MU YAYAN TALAKAWA MATA KARUWAN SIYASA
Posted on: Tue, 21 Oct 2014 11:33:18 +0000

Trending Topics



">
ANDIK RESMI MENJADI GELANDANG BERGAJI TERMAHAL DUNIA!!! BUAT YANG

Recently Viewed Topics




© 2015