GWARZON SHEKARAN 2013 CIKIN GWAMNONIN AREWA!!! Kwanaki kasa da - TopicsExpress



          

GWARZON SHEKARAN 2013 CIKIN GWAMNONIN AREWA!!! Kwanaki kasa da shidda ko biyar suka rage mu shiga sabuwar Shekara Miladiyya ta 2013, wannan dalili ya sanya ni dan uwanku Mudassir Ibrahim Mando Jahar Kaduna nakeso a tafka muhawara don gano mani cikin gwamnonin arewa wa ya can canci zama gwarzon 2012 ne??? Don Allah banda Kabilanci ko nuna Jamiyanci kan wannan zaben. 1. Tsohon gwamnan Kaduna Marigayi Sir Patrick Ibrahim Yakowa. 2. Gwamnan Kano Dr Rabiu Musa Kwankwaso 3. Gwamnan Katsina Dr Ibrahim Shehu Shema 4. Gwamnan Jigawa Alhaji Sule Lamido 5. Gwamnan Gombe Alh Ibrahim Hassan Dankwambo 6. Gwamnan Bauchi Malam Isah Yuguda 7. Gwamnan Plateau Mr Jonah David Jang 8. Gwamnan Nasarawa Alhaji Umaru Tanko Almakura 9. Gwamnan Benue Mr Gabriel Suswam 10. Gwamnan Kogi Capt Idris Wada 11. Gwamnan Neja Alhaji Dr Babangida Aliyu 12. Gwaman Zamfara Alhaji Abdulaziz Yari 13. Gwamnan Sokoto Alhaji Aliyu Magatakardan Wamako 14. Gwamnan Kebi Alhaji Usman Dakingari 15. Gwamnan Adamawa Murtala Nyako 16. Gwamnan Taraba shima kusan Marigayi Danbaba Suntai 17. Gwamnan Borno Alhaji Kashim Shatima 18. Gwamnan Yobe Alhaji Ibrahim Geidam 19. Gwamnan Kwara Alhaji Abdulfatah Ahmad Fadi sunan gwamnan da yafi kowa a aiki kuma ya can canci gwarzon 2012. GAREKU YAN UWANA YAN AREWA!!!
Posted on: Fri, 29 Nov 2013 20:36:16 +0000

Trending Topics




© 2015