Ga karin magana guda goma wazai bada maanan dukka . don samun - TopicsExpress



          

Ga karin magana guda goma wazai bada maanan dukka . don samun kyautan kati. (400).(ga wanda yafara amsawa) A daga sama! An yi wa wada kwace. 2. A dauki kare ran farauta? 3. A dauri kashi ko a bata igiya? 4. A aiki kare ya aiki wutsiya? 5. A amshi kadai ne, ba a ga mutuwa ba. 6. A bakin tsoho ne, goro kan tsufa. 7. A bakin wawa, akan ji magana. 8. A bar dariyar mai noma, ko bai sayar ba, ya ci abinsa. 9. A bar ganin allura kankanuwa, karfe ce. 10. A bar kaza, cikin gashinta. #benaxir
Posted on: Sat, 19 Oct 2013 18:19:26 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015