Ga wata muhimmiyar sanarwa: Dandalin yada labarai na Harkar - TopicsExpress



          

Ga wata muhimmiyar sanarwa: Dandalin yada labarai na Harkar musulunci a karkashin jagorancin Sheikh Ibrahin zakzaky(H) yankin Katsina, da suke aza labaran harkar musulunci a shafi mediaforumkatsina.blogspot yana sanar da dimbin masu karatu da suka dogara da wannan zaure domin samun labarai ingatattu, da su ci gaba da ziyartar wancan zaure da aka bayar da adreshins a sama don samun labai da hotuna na harkar musulunci,usamman a yankin Katsina.Haka kuma zaka iya shiga wannan dandali ta google idan ka rubuta:mediaforumkatsina. Allah ya taiaka mana,Ilahee
Posted on: Wed, 13 Nov 2013 14:25:38 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015