Gaskiya wasu jamaar basa kyautatawa, wata 3 da ya shige wata - TopicsExpress



          

Gaskiya wasu jamaar basa kyautatawa, wata 3 da ya shige wata kawata ta kirani daga kaduna tana sheda min cewa taga hotona a wayar wasu abokanta a makaranta, wannan satin kuma wata yar uwata ta kirani daga kano take sheda min taga hotona a wajen wasu mazan anguwar su, haka kuma wata kawar tawa ta kirani daga Bauchi take cemin taga hotana a shafin facebook ina neman miji amma wai sai mai kudi. Kunga duk wannan ba dai dai ba ne, kuma duk maiyin haka ya sani Allah zai tambaye shi akan abin da ya aikata anan duniya kuma ya sani zai yi rayuwar kabari mai zunzurutin azaba, yan uwana musulmai na shafin facebook ina muku nasiha da ku ji tsoran Allah. Duk wanda ya yi min haka na yafe masa. Amma kumu in ya kara ban yafe ba. Daga taku Sadiya Bako katagum (Azare)
Posted on: Mon, 21 Oct 2013 08:01:58 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015