Gayu ansha wuya watarana wani guy ya shirya xai fita paty da - TopicsExpress



          

Gayu ansha wuya watarana wani guy ya shirya xai fita paty da yamma sai mom dinshi tace yayi droping dinta a hanya ,ya fito daga gida sanye da wandon sojoji da farar t shirt ya kunna motanshi suka fara tafiya . kwatsam sai ya hangi sojoji sun sanya road nlock akan hanya suna zuwa wani soja yace zo ka bude mana boot dinka sai yayi gardama maman shi tace kaje ka bude mana, amma yaki fita sai ya hango ogan sojojinnan ya taso xuwa inda sukai kawaisai yayi maxa ya fito daga mota yana fito ya haska sojan nanda mari. Koda sojojin nan suka ga haka sai duk suka kame suka sara masa sun zaci babban sojane ,ita kuma babarshi tana ganin haka sai ta fito tace haba zakari kai ba soja ba meya kaika marin soja......... tashin hankali ina kai/ke ne ya za ka/ki yi..
Posted on: Sat, 26 Oct 2013 15:04:36 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015