HAKIKA AKWAI BABBAN TASHIN HANKALI AGANMU WADDA BAMUDA IKON - TopicsExpress



          

HAKIKA AKWAI BABBAN TASHIN HANKALI AGANMU WADDA BAMUDA IKON TSALLAKESHI SAIDAI ALLAH YA TSALLAKAR DAMU. WANNAN TASHIN HANKALIN KUWA SHINE = = = = = = = = = = = = = = = Hawan Siradi ba karamin tashin hankali bane. Malamai sunce AQALLA zaayi shekaru DUBU ARBAIN (40,000 years) akansa! Ance dukka kaurinsa bai fi kamar gashin gira ba.. Kuma yafi reza kaifi.. Ga kuma santsi! Ga kuma Malaiku suna wa Mutane TSAWA! Suna kora mutane da Qarfi!! Ga kuma wutar JAHANNAMA chan daga Qasa tana kawowa CHAFKAA!! Tana jefowa Qugiyoyinta na azaba, tana fizgowa mutane izuwa cikinta! INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIOON!!! Ya Allah na rokeka ka sassautawa duk wani musulmi daya gani ya amsa da ameen. Admin Abdul Khan
Posted on: Sat, 16 Nov 2013 13:44:34 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015