HAPPY SALLA KALAMAN SOYAYAYA DA MUKAYI NIDA UMMEEEE NA.... Naji - TopicsExpress



          

HAPPY SALLA KALAMAN SOYAYAYA DA MUKAYI NIDA UMMEEEE NA.... Naji na gani kuma na yaba dan haka na furta miki kalmar SO wanda hakan na nufin zuciyata tai amanna dake. Amsawarki nake nema masoyiyata. Zan iya soyayya dakai yakai wannan jarumin mai yaƙar zuciyata. Naji na gani kuma na amince da zama masoyiyarka koba komai ka iya ZANCEN SOYAYYA! Naji daɗi dakika amsamin dan haka ki riƙeni amana karki yaudareni Ban iya yaudaraba masoyina dan haka bazan yaudarekaba kaima karka yaudaran domin kun kware wajen iya yaudara. Indai batun yaudarane daman ke nakeji domin kunfimu iyata. Yanzudai sai anjima ma haɗu idan naxo. To sai anjima masoyina.......... Gaskiya ina santa kamar yadda take sona Allah ya malla kamin ita naku SADEEQ SAGEER.....
Posted on: Tue, 15 Oct 2013 21:39:29 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015