Hahahahahahaaa! GA SUNAYEN WASU MASU AUTIMATIC TICKET Bayanai sun inganta cewar BABA MAI GILASHIN ROBA da WAKILIN MAI MALAFA, sun tabbatarwa da Jamaarsu, takarar wadannan wakilai babu zaben cikin gida a Shegiyar Uwa Kano Central:- Ladon Alhini. Kano North:- Bello Hayatu. Bagwai\Shanono:- Farouk Lawan. Bichi:-Lawan Shehu. Kunchi\Tsanyawa:- Likita. Municipal:-Alhajin Baba. Kiru:-Gambo Sallau. RMG\Tofa:-Shuaibu Tambai. Ku biyomu dan jin sauran.Amma mai zaku iya cewa akan wadannan mutane a Hannun Kwankwasawa da Alummar da suka fito?.Nidai nace Allah ya kai Ranar suga The Difference is Clear a Akwatu.
Posted on: Sun, 26 Oct 2014 08:28:16 +0000
Trending Topics
Recently Viewed Topics
© 2015