Hahahh! Kufara dariya kafin ku karanta... Wata yarinya ce take - TopicsExpress



          

Hahahh! Kufara dariya kafin ku karanta... Wata yarinya ce take zaune falo tare da baban ta,kwatsam sai ga saurayin ta,kuma baban nata irin tsofin nan ne masu fada,kuma baya barin ta zance! Sai ta yanke shawarar suyi zaurance ita da saurayin dan kada uban ya gane manufar su ta fita gari. Budurwa:ah kazo karbar littafin ka ne na SPEAK ENGLISH MY FATHER DOESNT KNOW. Saurayi: E,har ma da na WHERE SHOULD I WAIT 4 U? Budurwa:E to,wannan kam bani da shi,watakila dai sai na WAIT 4ME UNDER THE MANGO TREE. Saurayi: To,kuma kada ki mance da na I GIVE U 5 MINUTE. Budurwa: To zan ma hado ma da na I WONT LET U DOWN. Uban: Yanzu ku duk kun karance wadannan littatafan? Budurwa: ah baba wannan fa yaro ne mai hazaka,kuma shi ke yi mana bayanin darussa da yawa a aji. Uban: To ki hada mashi har ma da na IVE UNDERSTOOD EVERYTHING, IM NOT THAT STUPID. Hahahh! Tsoho ya gano bakin zaren. #ibeey
Posted on: Thu, 24 Oct 2013 11:53:19 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015