Hassada tsakanin masu harkar wasan Hausa... Akwanakin baya wasu - TopicsExpress



          

Hassada tsakanin masu harkar wasan Hausa... Akwanakin baya wasu wanda ba asan ko su waye ba suka shiga gidan Adam Zango a Kaduna su kai mai fashi tare da debe masa wasu sabin fina-finansa. Kafin wannan wasu wanda ba asan ko suwa ba suka watsa wa matashin mawaki mai tashe wato Nura m Inuwa Acid a ido,kwatsam kuma ran juma a sai ga wani rade radin cewa an sawa mawaki Nazifi Asnanic da kuma furodusa Kamal s Alkali Guba a abinci sun ci, wace irin hassada ku ke yi junanku ne ??? Admin03
Posted on: Sun, 15 Sep 2013 22:46:35 +0000

Trending Topics



margin-left:0px; min-height:30px;"> I called my friend today his name Jay Lloyd about the election
Well, the barony voted today and War of the Wings IX will be held

Recently Viewed Topics




© 2015