*Hira tsakanin Saurayi da budurwa ta hanyar whatsapp* Babe: - TopicsExpress



          

*Hira tsakanin Saurayi da budurwa ta hanyar whatsapp* Babe: Honey nina har yanzu kana sona kamar da kuwa? Guy: haba sweetyna ai son dana kemiki kamar zanene a dutse, kuma kullun kina raina kamar kudin haya. Babe: Wallahi naji dadi shiyasa nima nake kara sonka da kuma alfahari da kai!!!!! Babe: Don Allah ba! So nake kadan sayamin wani abu mana Guy: Just tell me koma menene ai kinsan bazai gagaraba ko? Babe: Daman BB porsche ne kawai honey Guy: Kada ki damu sweetyna ki tambayo price kawai sai ki gayamin Babe: Ai nasan price din, it is only N450,000 naira. Guy: manual ce ko authomatic? kin tabbata engine yanada kyau kamar jikin? kuma kin duba bata shan mai sosai? Babe: Honey na bafa mota bace fa, wayace fa kawai. Guy: A phone?! Guy: a toh yakamata ace. Firji a jikinta,generat or, plasma tv da kuma wardrobe ko? Babe: zaka sayaminne ko kuma aa? Guy: Pls, bazan iyaba! Babe: Helloooooo! Guy: Hiiiiiiiii ! Babe: Kada ka damu Ill call alhaji. Zai sayamin yau yau dinnan da yamma. Guy: yafi miki, inkanga dama ki kira Dangote ko Atiku don zasufi sauri Babe: mtsw, sai na gogeka daga cikin friend list dina Guy: wayarki tayi hanging ne? Cos ni nariga da na gogeki tun lokacin dakika ambaci porsche. Guy: Mahaukaciya, barauniya, lashe money, nawane sadakin ya mace ko a saudiyane? Mtswwwwww!!! Waze fada min wannan saurayin dan wane garine haka dan naga yadau zafi dayawa,,,lolz #Admin #Dadyboy
Posted on: Fri, 15 Nov 2013 14:38:13 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015