Hmm ance siyasa rigar yanci yanzu kuwa ta koma rigar..... Tambayar - TopicsExpress



          

Hmm ance siyasa rigar yanci yanzu kuwa ta koma rigar..... Tambayar da nake so nayi anan itace: A mataki na Karamar Hukumar Dutsinma wa ke da haqqin baiwa Waterboard(Gidan Ruwa) mai na DIESEL da suke amfani dashi wajen halbo mana ruwa? Hmm wai S.A Security shine ke bada mai a Waterboard wanda kwata-kwata ba aikin shi bane.Allah ka gyara mana halayen mu tare da baiwa kowa haqqinsa yadda ya kamata abisa adalci.
Posted on: Tue, 22 Oct 2013 07:57:22 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015