Hrh Ahmad Sarkin Fcbk HASASHEN YANAYIN YAN MATAN KADUNA 1: Ga - TopicsExpress



          

Hrh Ahmad Sarkin Fcbk HASASHEN YANAYIN YAN MATAN KADUNA 1: Ga kyau ga ilimin boko ga kudi ga yanga ga kuma rashin islamiyya, SE YAN MATAN (MALALI). 2: Ga yanga ga karyar kudi da san rike blackberry , SE YAN MATAN (U/RIMI). 3: Rashin kunya da karancin hankali SE YAN MATAM (KAWO). 4: Ga kyau ga kuma rufin asiri da ilimi daidai kima da san shagala SE YAN MATAN (S/GARI DA U/DOSA). 5: Rashin tarbiyya da san shigar turawa ga bakar fuska dasan kudi SE YAN MATAM (NASARAWA) 6: Yaudara da san karya da iya hada samari fada da xuwa makaranta ana hadawa da talla, dasan zuwa party da atamfa SE YAN MATAN (T/WADA) 7: Ga sani ga shagala ga kudi daidai misali da kyau amma acikin hijabi da niqab SE YAN MATAN (KINKINAU/ YAN TUKWANE) 8: Iya talla da soyesoyen dankali da awara ga iya rawar asharalle ga rashin ladabi ga hadin kai kamar zuma SE YAN MATAN (RIGASA) 9: Sa ido da shisshigi da san akirasu masu kudi ga yawan xuwa makaranta amma basa ganewa SE YAN MATAN (HAYIN.M. BELLO) 10: Shigar kauyawa da tafiya anashan rake akan hanya ga xuwa dandali cin abinci SE YAN MATAN (HAYIN DAN MANI) 11: San maxa da san xuwa walima ga auren zumunci SE YAN MATAN (U/MUAZU) 12: Arna kunfi kyau a tsirara zuwa club da amsa gayyatar party da hada birthday duk sati SE YAN MATAN(SABO DA GONIN GORA) 13: Rashin kunya da san shiga motar gayu da zabga powder a fuska suba kyauba SE YAN MATAN (BADARAWA) 14: Rashin zuwa makaranta ga san zuwa biki ga dambe kamar kaji SE YAN MATAN (BADIKO) 15: Iya lalle da san shigar Hausawa da xuwa makaranta amma abanza SE YAN MATAN (U/ SANUSI) 16: San maza da rashin wanka dasa mini skirt da iya tallan bammi ga shan giya kamar jonathan SE YAN MATAN (KABALA) 17: Shegen san boko da xama a shagon printing da recharge card SE YAN MATAN (CIKIN GARI/DOKA) 18: Fada akan saurayi dasan cin banza SE YAN MATAN (U/KANAWA) 19: Karyar rike waya da yin wanka afita yawo basusan inda zasu ba SE YAN MATAN (U/SHANU) 20: San jin waazi da rashin aiki dashi SE YAN MATAN (U/KAJI). TRUE OR FALSE. Admin: Hafiz Lamin Hassan
Posted on: Tue, 12 Nov 2013 13:25:15 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015