INA ME NEMAN ALJANNAH! Manzo Allah (S.A.W) Ya ce: "Wanda ya roki - TopicsExpress



          

INA ME NEMAN ALJANNAH! Manzo Allah (S.A.W) Ya ce: "Wanda ya roki Allah Aljannah sau uku, Aljanna zata ce: Allah Ka shigar dashi Aljannah, wanda ya nemi tsarin Allah daga wuta sau uku, wutar zata ce: Allah Ka tsare shi daga wuta". [Tirmizi ya ruwaito kuma Albani ya inganta shi] Ya Allah! Ka bamu Aljannah da duk abinda ke cikinta na dadi, kuma Ka tsare mu daga wuta da duk abinda ke cikinta na azaba.
Posted on: Sun, 25 Aug 2013 09:03:35 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015