Idan kaine kece yazakiyi/kayi::::::::::::::wani saurayine yana son - TopicsExpress



          

Idan kaine kece yazakiyi/kayi::::::::::::::wani saurayine yana son wata yarinya sosai kamar zai mutu to ita kuma yarinyar ba wanda ta tsana saishi,shikuma yanace rannan yaje yacewa babarsa tunda iyayen yarinyar nan sun amince to kawai ko eta bata aminceba babar tasa ta amincemai tasa mai albarka ya tura!!! Sai ta fashe da kuka yafara tambayarta mama lafiya sai tace mai kar ka auri wacce bata sonka bara nagayama abinda baka saniba, ba wanda natsana a duniya tsana mai muni erin babanka amma iyayena suka auraminshi kuma har yanzu daidai da 1 second tsanarsa karuwa take a zuciyata na tsaneshi na tsaneshi tasa kuka!!!!!!! Gud morning
Posted on: Mon, 18 Nov 2013 07:16:35 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015