Idan kaine yazakayi in kuma kece yazakice tafiya nake bisa - TopicsExpress



          

Idan kaine yazakayi in kuma kece yazakice tafiya nake bisa kekena gashi keken tun na babanane yabani sai naga wata kekkyawar yarinya zaune a cikin wata rumfa sai naje wajenta don naji araina kamar ina sonta amma ina isa wajenta sai tafara zagina tana yimani wulakanci tana ta musantani sai natafi ina matsawa sai wata zuciya tace mani insake dawowa, dawowata keda wuya naga wata mota mai sunan RANGE ROVER ashe tabar jakarta , gudu nake ina mata magana akan tabar jakarta amma sai ta watsamani yawu sukai gaba. Ga abinda nagani acikin jakar tata akwai phone guda 2 BB & IPHONE sai ATM dakuma kudi naira 500,000 kuma naga pin na ATM Acikin wayar tata takira nagayamata cewa nine wanda tayiwa wulakanci. Yanzu yazaniyi ? ? ? Sai najiku
Posted on: Tue, 22 Oct 2013 21:22:23 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015