Ina masu kwai, doya, dankali, kayan itace da kankara to ramadana - TopicsExpress



          

Ina masu kwai, doya, dankali, kayan itace da kankara to ramadana fa yawuce yanzu kuma saiku juya akalar ku wani wurin bamu mutu ba kuma baku talautamu ba saima arziki da Allah yakara budo mana kuma kusani wallahi duk arzikin da bakuyishi chan bayaba to bazaka yishi ba acikin wata daya ba ko rana daya, wanene wanda yayi gida ko sayi mota ko yayi aure acikin tsawwalama Al-umma dakukayi? kusani Allah yana kyatatama masu kyautatawa.
Posted on: Thu, 08 Aug 2013 11:28:06 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015