Inna alfahari da garina,mahaifata,wato birnin kafin hausa garin karamci,mutumci,daa,kamala garin ilimin boko dana addini, gari mai tarihi kafin hausa ta dan,amar hakimin hakimai,gari mai tarin matasa da dattijai maza da mata kafin hausa mai garuruwa kamar haka: 1.bulangu 2.sarawa 3.kwatalo 4.d/toka da d/kyaure 5.majawa 6.gafaya 7.kwazalewa 8.mezan 9.ruba d.s. sannan gari mai university,kamfanin shinkafa,sciece secondary school,sannan tana da manya a gwamnatin jaha kamar haka: 1.partime commissioner 2missioner of justice 3.special adviser 4.adviser of impormation 5.speaker hause of assembly 6.suport director dasauransu Kuma mai tarin yansiyasa kamar haka Atamos,kalmos,kuliya,d/tambale,tela zangi,ya,u m.kanyu,ahmed s.zango,ali kwatalo,toyin blg,tain blg,soja blg,solo,gabari,bala musa,abba mezan, dadai ire irensu dahaka nake rokon Allah yakara hada kanmu baki daya kuma yakaramana cigaban garinmu dama nigeria baki daya, yakuma xabamana shugabanni masu kishin addinin allah da manxon allah ameen.up khs.
Posted on: Thu, 15 Jan 2015 18:51:48 +0000