JADAWALIN MUUTAMAR NA SISTERS BAUCHI 2014 {RANAR JUMAA, - TopicsExpress



          

JADAWALIN MUUTAMAR NA SISTERS BAUCHI 2014 {RANAR JUMAA, 7/3/2014}:- na safe 10:00ns Mai jawabi Malam Ahmad Yusuf Yashi (wakilin yan uwa na Bauchi) Hauwau Shehu ita za ta gabatar da shi. Wuri: Fudiyya Bauchi. Sai na yamma 3:00ny Malam Abdullahi Ashoura ne zai yi jawabi. Amma Hauwau Muazu ne za ta gabatar da shi. Wuri: fudiyya Shagari. Akwai kallon Fim din I.M PRODUCTION da karfe 8:00nd, kallon fim din a Fudiyya ne, Sisters ne za su gudanar {RANA TA 2 ASABAR 7/3/2014} jawabi na farko 10:00ns Mai jawabi: Malama Juwairiyya Abubakar Minna, wanda za ta gabatar da ita Amma Aishatu Dan yaya, wuri: Zungur Resort. Jawabi na biyu: 3:00ny Mai jawabi Malama Maimunatu Hussain (BUK) M.C Amma Maryam Bala Wuri Zungur Resort. Sai Dare kuma 8:00nd Tattaunawa ne tsakanin yan uwa sisters Mahalarta. Malama Suwaiba ne za ta jagoranci Tattaunawar, Fudiyya Shagari wuri. RANAR LAHADI 9/3/2013 mai jawabi na Farko 10:00ns Mai jawabi Malam Mustapha Lawan Nasidi (potiskum) M.C Amma Aishatu Mohd Ghani, Wuri: Zungur Resort. Sai rufewa wanda za a yi a filin kwallo na Kobi, ana kuma gaiyatar kowa na rufewar, Ranar Lahadi da yamma 3:00ny Malam Mustapha Potiskum ne mai jawabi, Amma Amina Usman MC, Wuri filin Kwallo na kobi.
Posted on: Thu, 06 Mar 2014 11:39:27 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015