JAMAA INA PRESIDENT NA NIGERIA? INA VICE PRESIDENT? MA ANA - TopicsExpress



          

JAMAA INA PRESIDENT NA NIGERIA? INA VICE PRESIDENT? MA ANA GOODLUCK JONATHAN DA NAMADI SAMBO. INA MINISTER NA TSARO? INA SPECIAL ADVISER NA TSARO? INA SHUGABAN YAN SANDAN NIGERIA? INA SHUGABAN SOJOJIN NIGERIA? KUNA GANI ANKAMA JIRGI A JAHAR KANO TO WLH IDAN HAR BAKU DAUKI WANI MATAKI BA TO KUN TABBATARMANA DA ABINDA MUKE ZARGINKU CEWA KUNE BOKO HARAM. KU MUKE JIRA KUDAUKI MATAKI. KUKO SENATOCI DA YAN MAJALISA IDAN BAKU TSIGESHIBA TO KUN NUNAMANA CEWA TARE DAKU AKE WANNAN TAADDANCI
Posted on: Sun, 07 Dec 2014 23:30:53 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015