KALAMAN SOYAYYAH So nake ki shigo "DAUSAYIN SOYAYYA" adomin kiga - TopicsExpress



          

KALAMAN SOYAYYAH So nake ki shigo "DAUSAYIN SOYAYYA" adomin kiga meke ciki, kin gama dani kin addabi zuciyata kin hanani walwala duk wani aiki nadainashi face bautar Allah, kin sanyamin takunkumi, kin hanani sakat, kin kwantar dani, kin tafi da kuzarina, kinsa nasan meye kadaici, kin jefamin yawan tunani. Duk adalilin sanki. Gaskiya SOYAYYA bata rago bace, wayyo ruhiiinahh yayi..... Fans ku tayani mana..... #yaseer
Posted on: Fri, 20 Sep 2013 21:25:00 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015