KALMOMIN SANYAYA ZUCIYA AMMA GA ............??? - TopicsExpress



          

KALMOMIN SANYAYA ZUCIYA AMMA GA ............??? ? . . . . . . Ya bazan yi alfahari ba bayan kin maidani dan lelenki, kin narkar da zuciyata da dadadan kalamanki. Ba dole na susuce a cikin kaunar ki ba, Ni ba dan kowa ba kin mai dani komai Da kaunar ki da kulawar ki gare ni. Jinjina gareki ya maabociyar dariya da siririyar wushirya. Wadda in tana tafiya kai ka rantse bata son taka kasa, mai rangwada da isa kamar dawisu, maabociyar faraa da annurin fuska, Kece ta daya kuma kece ta karshe a cikin ciyazuna Dake nake alfahari a bangaran so da kauna Kece kadai wadda idanuwana ke mararin ganinki ako da yaushe bazan gushe ba cikin begenki har karshen rayuwata masoyiyat. Yadda aka haifi ki ke kadi na Auroki ke kadai haka zalika inkaka mutu kekadi za a binneki haka nima zaki kasance a gidana na har abada DAKA ABUBAKAR AHMAD
Posted on: Thu, 24 Oct 2013 19:13:06 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015