*KIN MAKARA* Cike da mamaki nake wayewan garin yau, rabon da - TopicsExpress



          

*KIN MAKARA* Cike da mamaki nake wayewan garin yau, rabon da mace ta furta baki tace tana sona tun akan safiya. Amma sai gashi yau wata ta sameni gaba da gaba ta furta kalman kauna agareni. Ga firan kaman haka. slam malam Don Allah idan bazaka da muba inason magana dakai Cikin raha na furta mata cewa Allah yasa dai ba laifi na yiba aka kira dan sanda ya kamani domin ban juma da fitowa station ba. Taimun wani murmushi mai daukan rai. babu komai wallahi kawai dai akwai wata magana dana keson yin maka ne Na mike cikin sanyin jiki da alaman ban gansu da wannan kiraba. Bayan mun kebe saita fara da cewa. Zanci gaba.
Posted on: Wed, 04 Dec 2013 20:28:34 +0000

Trending Topics



veros-AlterMidya-spokesman-said-Without-our-topic-596909063769568">Benjie Oliveros, AlterMidya spokesman, said, “Without our
General exam stress-busting tips Believe in yourself. If you
Jesus did not come and die for only a few. It is God�s will that
***Price Drop Alert*** (9.99-->3.99) StoryBuilder for iPad helps

Recently Viewed Topics




© 2015