Kabiru gombe haifan jalo jalingo alhassam se.id jos kuji tsoron - TopicsExpress



          

Kabiru gombe haifan jalo jalingo alhassam se.id jos kuji tsoron allah kubar raba kan al.ummar musulmi kunsan fa rabu musiface haduwa kuma alkairi ne kuma kuna sane da wannan aya da allah yakecewa wa.a atasimu bihamlillahi jami.an wala ta barraku wlh ko dan shi.a jahili kafiri yasan wannan aya tana magana akan haduwa ce kunsan da haka kuke raba kan jama.a kuma kuna da sanin cewa allah yace kada mu rarraba amma ku kunfito kuna ganin zakuja daga da ubangiji domin shi yace muhadu ba sheikh sani yahya jingir ne ya fadiba kuma ba sheikh yusuf sambo ne ya fadiba kuma ba sheikh sa.idu hassan jingir ne ya fadiba haka ba sheikh rabi.u aliyu daura ne ya fadiba waya fada allah ubangijin mu nasiha ta gariku ke na kuji tsoron allah kuda muhade muyi aiki wa addinin allah
Posted on: Tue, 19 Nov 2013 21:21:13 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015