Kai soyyayya. Ruwan zuma. Inji hausawa. ###*na samo Mai sona a - TopicsExpress



          

Kai soyyayya. Ruwan zuma. Inji hausawa. ###*na samo Mai sona a garin hadejia*### Aduarku da Sa albarka. Nake bukata Domin soyyayyarmu sai san barka Saboda dukk wani saurayi da ke zuwa wajenta Na samar Kai . ma,ana neni a gabban su Hmmm. Wata rana ma har wani saurayi nasa ta Mara. Kai soyyayya dadi. Ni dai na dace da masoyiya. ** yan gumel da ringim** kuje hadejia ku Sha soyyayya. Ni na je sai na zo da matata in Allah ya so.
Posted on: Mon, 02 Sep 2013 08:38:04 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015